fidelitybank

Mahrez zai takawa Algeria leda a gasar AFCON

Date:

Dan wasan Manchester City Riyad Mahrez na shirin zama kyaftin din Algeria a gasar cin kofin nahiyar Afirka, saboda an sanya shi cikin jerin tawagar masu rike da kofin gasar.

Dan wasan mai shekaru 30 ya jagoranci Desert Fennecs ta lashe gasar cin kofin nahiyar Afirka karo na biyu a Masar a shekarar 2019 bayan da ta doke Senegal da ci 1-0 a wasan karshe.

A ranar 11 ga watan Janairu ne Algeria za ta fara kare kambunta da Saliyo kafin ta kara da Equatorial Guinea da Ivory Coast a rukunin E.

Dan wasan gaba na Qatar, Baghdad Bounedjah, wanda ya ci waccan kwallon a shekarar 2019, yana daya daga cikin ‘yan wasa 12 da suka taimaka wa Algeria ta lashe kofin kasashen Larabawa na baya-bayan nan, kuma ya na cikin tawagar ‘yan wasa 28 da koci Djamel Belmadi zai buga a kasar Kamaru.

asuu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp