fidelitybank

Mahaifi da Kaka sun shiga hannun kan zargin yi wa ‘yar su fyade

Date:

Hukumar tsaro ta Civil Defence, reshen jihar Osun, ta ce ta kama wasu mutane biyu, ciki akwai mahaifi da kaka, bisa zargin yi wa diyarsu mai shekaru 13 fyade.

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, Adigun Daniel, wanda ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Osogbo ranar Litinin.

Ya ce”an kama wadanda ake zargin ne a ranar Juma’a, bisa korafin da yarinyar ta yi, bayan mun yi bincike, yarinyar ta ce mahaifinta ya san ta tun shekaru biyu da suka wuce. Ta kuma ce ta na zaune da kakarta ta wajen uwa tun ta na da shekara uku kafin a kai ta wurin kakanta na wurin Uba ta na shekara biyar. Ta kuma ce mahaifinta da mahaifiyarta sun rabu, shi ya sa take zaune wajen kakanninta a lokuta daban-daban”.

Ya kara da cewar “Yarinyar ta kuma bayyana cewa, a wani lokaci, kakanta ya yi mata fyade, amma ta kasa tsayawa kan zarginta, saboda har yanzu tana zaune da shi,” A cewar Adigun.

Ya kuma tabbatar da cewa hukumar sun baiwa ma’aikatar harkokin mata da kananan yara ta jihar, domin ci gaba da kulawar yarinyar, har sai an kammala bincike kan lamarin.

legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp