fidelitybank

Ma’aikatan majalisar dokokin tarayya sun gudanar da zanga-zanga

Date:

Mambobin kungiyar ma’aikatan majalisar dokokin Najeriya (PASAN) sun gudanar da zanga-zanga a harabar majalisar dokokin kasar kan rashin biyansu kudaden alawus-alawus.

Ma’aikatan sun mamaye harabar ta NASS ne a safiyar ranar Litinin, inda suke rera wakokin hadin kai tare da nuna alluna daban-daban.

Daga cikin wasu bukatu, ma’aikatan na son a tabbatar da cikakken aiwatar da mafi karancin albashin ma’aikata na kasa a shekarar 2019 da kuma sake duba yanayin aiki.

Ma’aikatan sun zargi hukumar gudanarwar majalisar dokokin kasar da karya yarjejeniyar fahimtar juna (MoU) da suka shiga da kungiyar a ranar 13 ga Afrilu, 2021 kan cikakken aiwatar da sabuwar dokar mafi karancin albashi na kasa na shekarar 2019 da kuma yanayin aiki.

Da ya ke jawabi ga ma’aikatan, shugaban kungiyar ta PASAN, Sabiyi Sunday, ya ce, “Shugabannin kungiyar za su halarci wani taron gaggawa da hukumar Kula da ma’aikata ta kasa ta kira, domin magance matsalolin da ma’aikatan mu”.

latest news in lokoja, kogi state

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp