fidelitybank

Laraba: Birtaniya za ta janyewa Najeriya takunkumin Omicron

Date:

Gwamnatin Birtaniya ta ce za ta ɗage haramcin shiga ƙasarta ga dukkanin ƙasashe 11 da ta hana daga ranar Laraba.

Ƙasashen sun ƙunshi Angola da Botswana da Eswatini da Lesotho da Malawi da Mozambique da Namibia da Najeriya da Afrika ta Kudu da Zambia da kuma Zimbabwe.

A ƙarshen watan Nuwamba ne Birtaniya ta sake ɗaukar matakin na hana ƙasashen shiga ƙasarta saboda tsoron nau’in korona na Omicron.

Sakataren lafiya na ƙasar Sajid Javid ya ce,”Cutar ta ba zu sosai, domin hana matakin ba ya da wani amfani, za a ɗauki matakai na yin gwaji ga baƙi da suka shiga ƙasar, kuma duk wanda ya fito daga ƙasashen sai ya biya kuɗin otal na kwanaki 10 da zai killace kansa”.

taraba state today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp