fidelitybank

Kwarewa: Gwamnatin jihar Kaduna ta sake shirya jarabawa a kan malamai

Date:

Gwamnatin Jihar Kaduna ta sake shirya wa malaman firamare da ke Jihar, jarabawar gwaji, domin tabbatar da kwarewarsa a fannin koyarwa da su ke da ita.

Shugaban hukumar ilimin bai daya ta jihar, Tijjani Abdullahi ne ya tabbatar da hakan, a wata hira da ya yi da gidan Talbijin na Channels.

Ya ce”Mun shirya ne ba wai domin mu kori malamai ba, jarrabawar mun shirya ta ne, domin gano wuraren da a ke da bukatar yin gyara da kuma bai wa malaman horo. Malaman da suka zauna wannan jarrabawar za su ga sauyi kan yadda za a gudanar da ita,” inji Tijjani Abdullahi.

A shekarar 2017 ne Ma’aikatar Ilimin Jihar Kaduna ta sallami malaman makaranta fiye da 20,000, wanda a cewar ta ba su cancanci ci gaba da koyarwa a Jihar ta Kadunan ba.

pulse news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp