fidelitybank

Kotun Amurka ta yi watsi da kalaman Biden na tilastawa ma’aikata yin allurar Korona

Date:

Kotun Ƙolin Amurka ta yi watsi da umarnin shugaban kasar, Joe Biden na tilasta wa ma’aikata yin rigakafin annobar Korona a manyan kamfanoni.

Umarnin ya tilasta saka takunkumi da kuma yi wa ma’aikatan gwaji a duk mako.

Alƙalan kotun sun ce umarnin ya shallake ƙarfin ikon da shugaban ƙasar ke da shi.

Sai dai sun yanke hukuncin cewa, za a iya ba da wani umarnin maras tsauri na yin rigakafi ga ma’aikata a asibocin gwamnati.

Gwamnatin Biden ta dage kan cewa, tilashin zai taimaka wajen yaƙi da cutar.

Shugaba Biden wanda farin jininsa ke raguwa a ƙasar, ya bayyana rashin jin daɗinsa da hukuncin da ya “daƙile tunani mafi sauƙi da zai kare rayuwar ɗan Adam ga ma’aikata”.

Ya ƙara da cewa: “Ina kira ga jagororin ‘yan kasuwa da su yi koyi da waɗanda suka ɗauki matakai – ciki har da ɗaya bisa uku na kamfanonin Fortune 100 – don su kare ma’aikatansu da kwastomi da jama’ar yankunans Inji BBC.

today nation

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp