fidelitybank

Koriya ta Arewa ta harba makami mai linzami

Date:

Kasar Koriya ta Arewa ta harba wani makami mai linzami a wannan makon wanda ya yi nasarar kai hari.

Kamfanin dillancin labarai na KCNA ya rawaito cewa, wannn shi ne gwajin na biyu a daidai lokacin da kasar ke ci gaba da gudanar da sabbin dabarun yaki a cikin tattaunawar kawar da makaman nukiliya.

Harba makamin shi ne na farko da Koriya ta Arewa ta yi tun watan Oktoba, lamarin da ke shan suka daga gwamnatocin Amurka da Koriya ta Kudu da kumakasar Japan.

Koriya ta Arewa ta fara gwajin makami mai linzami a watan Satumba, inda ta shiga gasar tseren da manyan kasashen soji ke jagoranta, domin tura na’urorin makaman na zamani.

Makaman da ake kira Hypersonic yawanci suna tashi zuwa wuraren hari a Æ™asa mafi tsayi fiye da makamai masu linzami na ballistic kuma suna iya cimma fiye da sau biyar saurin sauti ko kusan kilomita 6,200 a cikin sa’a kwatankwacin gudun kilo mita 3,850 a cikin awa guda.

nigerianewstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp