Mai martaba Otumfuo Osei Tutu na biyu ziyara a fadarsa ta Manhyia da ke kasar Ghana.
Yayin ziyarar Otumfuo ya bayyana Sanusi a matsayin shafaffu, inda ya kara da cewa ta hanyar addu’o’insu, Najeriya, Ghana da Afirka baki daya za su samu albarka.
Ya ce, “Idan ka yaba wa mutane, za su rama maka”. Inji Otumfuo.
Ya kuma yaba da wannan ziyarar da ya kai masa fadar sa da ke kasar ta Ghana.