fidelitybank

Karin man fetur zai jefa ‘yan Najeriya cikin talauci – Abdulsalami Abubakar

Date:

Tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya, ya gargadi gwamnatin tarayya kan yunkurinta na kara farashin man fetur.

Abdulsalami ya yi gargadin ne bayan kara farashin litar man fetur zuwa Naira 302, wanda tuni ya sanya kungiyoyin kwadago za su shiga zanga-zanga.

Da ya ke bayanin nasa a wurin babban taron tattaunawa na Daily Trust karo na 19 a ranar Alhamis, 20 ga Janairu, 2022 a Abuja.

Abdulsalami, ya ce, “Karin farashin man zai jefa karin ’yan Najeriya a cikin talauci”.

Duk da cewa kwamitin wanda mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, ya ke jagoranta ya bayar da shawarar kara farashin a watan  Nuwamba, a halin yanzu dai farashin man fetur ya na a kan Naira 162 zuwa Naira 165 ne a Najeriya.

Yunkurin kara farashin man na daga cikin matakan da gwamnatin tarayya take dauka na janye hannunta a harkar gudanar da bangaren man fetur da kuma bayar da tallafi a kansa.

 

yola news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp