fidelitybank

Kaduna: ‘Yan ta’adda sun kashe wani mutum tare da sace ‘ya’yan sa 3

Date:

’Yan ta’adda sun kashe wani magidanci sannan su ka yi garkuwa da ’ya’yansa uku a unguwar Sayen Lemu da ke yankin Dutsen Abba Karamar Hukumar Zariya.

Maharan sun shiga gidan magidancin mai suna Alhaji Habibu ne da misalin karfe 11 na daren ranar Laraba, suka kashe shi sannan suka tafi ’ya’yan nasa.

Wurin da aka kai harin ba shi da nisa sosai da Kwalejin Kimiyya da Kere-kere ta Nuhu Bamalli da ke kan Babbar Hanyar Zariya zuwa Kaduna a yankin Zariya.

Harin na zuwa ne bayan ’yan bindiga suka tare hanyar Kaduna zuwa Kaduna a ranar Litinin, suka bindige mutum uku ciki har da wani dan Majalisar Dokokin Jihar Kaduna, Ridwanu Gadagau.

Wata majiya a unguwar da ta sahidawa Aminya ta ce, “Ba ma zaton ’yan ina da kisa ne, mun fi zaton ’yan bindiga ne da a baya-bayan nan suka addabi unguwar. Ka san yanzu kimnain shekara daya ke nan da ’yan bindiga suka matsa wa unguwarmu da hare-hare, amma har yanzu babu wani kwakkwaran mataki da aka dauka domin kare rayukan jama’a.”

 

breaking news in nigeria today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp