fidelitybank

Kaduna-Abuja: An fi yin garkuwa a kan hanyar Jere da Katari da Rijana – Bincike

Date:

Matsalar garkuwa da mutane na ci gaba da tayar da hankulan jama’a a Arewacin Najeriya. Lamarin da ya fi ta’azzara a jihohin Arewa maso Yamma irin su Zamfara da Katsina da Kaduna.

Sai dai hankulan jama’a na ƙara karkata kan titin Kaduna zuwa Abuja, sakamakon sace mutanen da har yanzu ba a san adadinsu ba, da kuma kashe wani tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Zamfara Alhaji Sagir Hamidu.

A baya a na ta murna cewa an samu saukin matsalar garkuwa da mutane a wannan shahararriyar hanya.

Hukumomin Najeriya sun ɗauki matakan kariya tare masu yawa da suka hada da girke sojoji masu yawa ciki har da wasu sojoji mata da suke sintiri a kan titin. Masana harkokin tsaron sun ce wadannan matakai sun yi matukar tasiri a zahiri, amma kuma abin da ya faru a karshe makon jiya ƙara tayar da hankulan al’ummar kasar.

Bayanai sun nuna cewa akwai garuruwa Uku da masu garkuwa da mutane suka fi cin karensu babu babbaka a wannan yankin garuruwan su ne Jere da Katari da kuma Rijana.

Malam Kabiru Adamu shi ne shugaban kamfanin Becon Consultancy da ke nazari kan harkokin tsaro a Najeriya, kuma ya shaida wa BBC cewa akwai dalilai guda Uku da suka sanya masu garkuwa da mutane suke yawan tare mutane a wadannan garuruwa.

“Babu wasu kwararan bincike da aka gudanar a ƙasa, amma abin da ya bayyana a zahiri shi ne wadannan ƙauyuka na da dazuka da tsaunuka ga kuma ruwa a gefensu,” inji shi.

 

punch news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp