fidelitybank

Jihar Edo ta fi kowacce jiha arahar abinci a watan Disamba – NBS

Date:

Hukumar ƙididdiga ta Najeriya NBS ta ce, kayan masarufi sun yi tashin gwauron Zabi a watan Disambar bara, irinsa na farko a cikin wata takwas a Najeriya.

Shugaban hukumar ta ƙididdiga, Simon Harry ne ya bayyana hakan yayin wani taron manema labarai a ranar Litinin a Abuja.

Ya ce, “Tashin farashin ya zarta kashi 15, kuma abubuwan da suka fi tashi sun haɗa da Gas na girki da Barasa da kuɗin hayar gidaje, ta taba sigari da wanki da guga da kuma hayar tufafi”.

“Sauran abubuwan da farashinsu ya tashi sun haɗa da tufanin sakawa da takalma”.

“Mun fuskanci tashin farashin ne a lokacin bukukuwan kirsimeti da na ƙarshen shekara sai dai gabanin tashin farashin na Disamba sai da aka yi wata takwas farashin kayan masarufi na sauka a ƙasar”. In ji Simon.

Jihar Ebonyi ita ce ta fi fuskantar tashin farashin kayayyaki a jihohin Najeriya, yayin da jihar Kwara ta fuskanci ƙarancin tashin farashin kayayyaki.

Rahotanni sun tabbatar da cewa, jihar Kogi ita ce ta fi tsadar abinci a watan na Disamba, yayin da jihar Edo kuma ta fi arahar abinci a lokacin.

legits news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp