fidelitybank

Jami’a: NUC ta raba gardama tsakanin Uzodinma da Rochas

Date:

Hukumar kula da jami’o’I ta kasa (NUC) ta kawo karshen fadan da a ken a mallakar wata jami’a dake garin Ogboko a jihar Imo, tsakanin Sanata Rochas Okorocha da gwamnatin jihar Imo.

Hakan ya biyo bayan gabatar da lasisin gudanar da jami’ar Kingsley Ozumba Mbadiwe da ke Ogboko a ranar Laraba ga gwamnatin jihar Imo da hukumar kula da jami’o’i ta kasa (NUC) ta yi a Abuja.

Babban sakataren hukumar ta (NUC), Farfesa Abubakar Adamu ne ya gabatar da mika takardar shaidar jami’ar a wani taron da aka gudanar a shelkwatar hukumar.

PlatinumPost ta rawaito cewa, gwamnatin Hope Uzodinma ta dage cewa an gina jami’ar, wadda a baya ake kira Eastern Palm University, Ogboko, da dukiyar gwamnati, inda ta canza mata suna zuwa Jami’ar Kingsley Ozumba Mbadiwa, Ogboko, Jihar Imo.

legits news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Buhari ya yi wa Najeriya hidimar da ba za a manta da shi ba – António Guterres

Babban Sakatare na Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) António Guterres...

Binani ta koma jam’iyyar haɗaka ta ADC

'Yartakarar gwamnan jihar Adamawa a zaɓen 2023, Sanata Aishatu...

A Talata zan koma aiki na a majalisa – Natasha

Yar majalisar Dattawa, Sanata Natasha Akpoti, ta ci alwashin...

An sake mayar da yan Najeriya 294 gida daga Nijar

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya Nema ta...

An gano motoci 35 da aka sace a wata shida

Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa a Najeriya ta ce...

Shugaban Laberiya ya je ta’aziyyar Buhari a Monrovia

Shugaban Ƙsaar Laberiya Joseph Nyuma Boakai ya kai ziyarar...

Rundunar Yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi

Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta hana gudanar...

Iran ta zartar da hukuncin kisa a kan Mutane 3

Hukumomi a Iran sun zartar wa mutum uku hukuncin...

Ƴansanda sun kama ƙasurgumin ɗanbindiga a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta ce, jami'an ta sun...

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...
X whatsapp