fidelitybank

Isra’ila ta kashe shugaban rundunar sashin Sojin Hamas da iyalansa a Lebanon

Date:

Rahotonni daga Lebanon na cewa, an kashe shugaban sashen rundunar soji ta Hamas, Saeed Atallah tare da iyalinsa a Lebanon.

Jaridar Filastin mai alaƙa da Hamas ta bayar da rahoton kisan Atallah a sansanin ‘yan gudun hijira na Tripoli da ke kudancin Lebanon tare da iyalinsa.

Ita ma jaridar An-Nahar ta ƙasar Lebanon ta ce an kashe shi tare da matarsa ta ‘ya’yansa biyu.

Wani hari ta sama – da jaridar An-Nahar ta danganta da jirgin Isra’ila maras matuƙi – ne ya tarwatsa gidan da Atallah tare da iyalinsa ke zaune.

Yayin da har yanzu Hamas ba ta tabbatar da mutuwar Atallah ba, ƙungiyar Jihadin Falasɗinawa (PIJ), mai ƙawance da Hamas ta tabbatar da kisan Atallah tare da matarsa da ‘ya’yan biyu mata

sun newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Isra’ila ta kashe manyan Jami’an tsaron Iran su biyar

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...

Isra’ila ta kashe Manyan Jami’an Iran biyar a hare-hare

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...

A dawo da tallafin aikin Hajji ga maniyyatan Najeriya – Ndume

Jagoran ƴan kwamitin majalisar dattijawa kan harkokin ƙasashen waje...

A na fargabar mutuwar dukkanin fasinjojin jirgin Indiya da ya yi hatsari

Kamfanin dillancin labaru na AP ya rawaito cewa, shugaban...

An kwashe wasu daga cikin Gawarwakin da Jirgi ya fada cikin gidaje a Indiya

Ƙungiyar likitoci ta ƙasar Indiya (FAIMA), ta ce an...

Tinubu ya mayar da martani kan mayar da Najeriya tsarin jam’iyya daya

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya mayar da martani game...

Zan cigaba da sa yawan jini ga maƙiya Tinubu – Wike

Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya sha alwashin...

Tinubu zai magantu a kan ranar Dimokradiyya

Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai yi jawabi ga...

A shirye nake na mutu don nasarar APC a 2027 – Orji Kalu

Sanatan Abia ta Arewa, Orji Uzor Kalu, ya bayyana...

Bayan hutun Sallah Tinubu zai koma Abuja

Shugaban ƙasa, Bola Tinubu na kan hanyarsa ta komawa...

Mutane 570 aka kashe a Najeriya cikin watan Afrilu – Rahoto

Hukumar kare haƙƙin ɗan'adam a Najeriya ta ce, adadin...

PDP ba za ta mutu ba duk da rikicin cikin gida – Wike

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya ce...
X whatsapp