fidelitybank

Isra’ila ta kashe manyan Jami’an tsaron Iran su biyar

Date:

Wani hari da Isra’ila ta kira ‘Operation Rising Lion’, da ta ce ta kaddamar da nufin wargaza shirin nukiliyar Iran, ya kashe manyan jami’an soja da ƙwararru a fannin nukiliyar ƙasar, kamar yadda rahotannin kafafen yaɗa labaran Iran suka ruwaito.

Ga jerin jami’an da aka tabbatar da mutuwarsu a harin na Isra’ila.

Hossein Salami – Babban kwamandan rundunar juyin juya halin ƙasar (IRGC)
Gholamali Rashid – Kwamandan hedikwatar Khatam-al Anbiya
Fereydoon Abbasi – Ƙwararren masanin nukiliya kuma tsohon shugaban Hukumar Makaman nukiliyar Iran
Mohammad Mahdi Tehranchi – Ƙwararren masanin nukiliya, wanda kuma ke da hannu a shirin makaman nukiliyar ƙasar.
Mohammad Bagheri – Shugaban ma’aikatan sojin Iran.
Rahotannin kafofin yaɗa labaran Iran sun ce harin Isra’ila ya kuma jikkata Ali Shamkhani, babban mai bai wa shugaban addinin Iran Ayatollah Ali Khamenei shawara. In ji BBC.

www.nigeriannewspapers.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp