fidelitybank

Ina farin ciki da Lewandowski bai zura mana kwallo ba – Munich

Date:

Kocin Bayern Munich, Julian Nagelsmann, ya bayyana jin dadin sa a kan tsohon dan wasan gaba Robert Lewandowski da bai zura kwallo a ragar su ba a daren Talata.

Lucas Hernandez da Leroy Sane ne suka ci kwallayen a lokacin da zakarun Bundesliga suka doke Barca a gasar cin kofin zakarun Turai da suka fafata a filin wasa na Allianz Arena.

Barcelona a yanzu ta kasa samun nasara a wasanni bakwai da suka ziyarci Bavaria, inda suka yi canjaras biyu da ci biyar sannan aka doke su da jimillar kwallaye 16-4.

Bayern nasarar ta zo ne bayan canjaras uku a jere a gasar Bundesliga.

“Barca ta samu mafi kyawun damar a farkon rabin. Dole ne mu dogara ga mai tsaron gida Manuel Neuer.

“Bayan an tafi hutun mun kara kaimi. Cikin sauri muka zura kwallaye biyu. Mun samu nasara saboda mafi girma yadda ya dace.

Nagelsmann ya ce “Daga bangarenmu kuma ina farin ciki da Lewandowski bai zura kwallo a ragarmu a daren yau ba.”

punch news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Bayan kashe Soja yanzu haka an kama Æ´an Daba 398 a Kaduna

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kaduna, ta sanar da kama...

Shettima zai san makomarsa bayan taron APC na Æ™asa – Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa, sai bayan babban...

Kotu ta É—aure Matashin da ya shiga É—akin kwanan ÆŠalibai Mata a Kano

Babbar Kotun Shariʼar Musulunci da ke Kofar Kudu a...

Ban gudu daga PDP ba – Namadi Sambo

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Mohammed Namadi Sambo, ya ƙaryata...

Da yuwar Sojojin mu za su shiga yaÆ™i don tallafa wa Isra’ila – Trump

Rundunar sojin Isra'ila IDF ta ce ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta kai hari cibiyoyin Æ™era nukiliyar Iran

Yayin da aka shiga rana ta shida na yaƙi...

Najeriya za ta kwashe Æ´an Æ™asarta dake zaune a Iran da Isra’ila

Gwamnatin tarayya ta ce, tana kammala shirye-shiryen gaggawa domin...

Makami mai Linzami ya faÉ—a kan cibiyar tattara bayanan sirrin Isra’ila

Kafar yaɗa labarai ta gwamnatin Iran ta ce, ƙasar...

Iran ta Æ™addamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Iran ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta na da makaman nukiliya 90

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya dade yana cewa Iran...

Kashe jagoran Iran Ayatullah shi ne kawo Æ™arshen rikici – Isra’ila

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce duk wani shiri...

Jerin sunayen masu Fashin Waya 51 da aka kama a Kano

Rundunar Æ´ansandan Kano, ta fitar da jerin sunayen Mutane...
X whatsapp