fidelitybank

Idan Inyamurai suka samu mulki zasu fi ‘yan Arewa da Kudu maso Yamma – Ohanaeze

Date:

Kungiyar kare muradun kabilar Igbo, Ohanaeze Ndigbo, ya ce yawancin ‘yan kabilar Inyamurai ba su yarda da akidar ballewa daga Najeriya ba.

Shugaban kungiyar Ambassada, George Obiozor, wanda ya bayyana hakan a wata sanarwa a ranar Laraba.

Ya ce, “Idan Najeriya ta samu shugaban kasa dan kabilar Igbo, kasar da ‘yan kasar za su ga ainahin ma’anar tarayya ta hanyar adalci da daidaito”.

A sanarwar mai taken ‘’Igbo sun shirya neman shugabancin Najeriya a 2023’’, Obiozor ya ce, al’ummar yankinsu za su fi ‘yan Arewaci da ‘yan Kudu-maso-Yamma dunkulewa daya, idan suka samu shugabancin kasar.

Ya ce ya kamata a yi hankali da wadanda suke son yin amfani da wata dabara tasu ta siyasa, da suke daukar kudu maso gabashi a matsayin abokan gaba, wanda ba haka abin yake ba a cewarsa.

Ya kara da cewa galibin ‘yan kabilar Igbo ba su yarda da ballewa daga Najeriya ba.

vanguard (nigeria)

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp