fidelitybank

Gobara ta ci kadara ta Naira biliyan 3 a Najeriya – Gwamnatin Tarayya

Date:

Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa, gobara ta lalata dukiyar da ta kai ta Naira biliyan dubu 3, wato tiriliyan 3 a Najeriya.

Ministan harkokijn cikin gida, Rauf Aregbesola, ya bayyana hakan a Laraba yayin da yake sanya lambobin karin girma ga manyan shugabannin hukumar kashe gobara ta tarayyar kasar, a Abuja.

Ya ce, kasar ta tafka wannan asara ne a sanadiyyar gobara 2,845 da aka samu a sassan kasar daban-daban a shekarar da ta wuce ta 2021.

Ministan ya kuma ce,”Hukumar kashe gobara ta yi nasarar ceto kadarar da ta kai ta Naira tiriliyan 18.9 da kuma ceto rayyukan mutane 260 daga iftila’in gobara.

“Hukumar ta samu kiran gaggawa tare da kai dauki na kashe gobara har 2,845 a shekarar da ta wuce 2021”. A cewar Rauf.

Gwamnati ta kuma ce, wannan nasara ne saboda a tsakanin shekarar 2015 har zuwa yanzu, hukumar ta samu kayan aiki fiye da yadda take samu, tun lokacin da aka kafa hukumar a shekarar 1991.

sunnnewspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mu na aiki tuÆ™uru wajen daÆ™ile ayyukan ta’adda a Najeriya – Christopher Musa

Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya tabbatarwa...

Mayaƙan ISWAP sun harbe Manoma 23 a Borno

Rahotanni sun bayyana cewa ƙungiyar mayaƙan ISWAP ta kashe...

Real Madrid ta É—auki É—an wasan baya daga Bournemouth

Real Madrid ta sanar da sayen É—an wasan baya...

Gwamnatin Kano ta haramta yin bikin Ƙauyawa da gidajen biki

Hukumar tace fina-finai a jihar Kano ta sanar da...

An kashe Æ´an Boko Haram biyar a Borno

Dakarun sojin Najeriya haɗe da wasu maharba sun daƙile...

Farashin Shinkafa zai cigaba da sauka – BUA

Shugaban rukunin kamfanonin BUA, Abdul Samad Rabiu, ya alƙawarta...

An kashe mutane 10 a wani sabon rikici da ya ɓarke a Filato

Aƙalla mutabe 10 ne aka kashe tare da sace...

Duk da sauƙin da aka samu har yanzu Abuja na fuskantar hauhawar farashi

Duk da cewa hukumar ƙididdiga ta ƙasa NBS, ta...

Hauhawar farashi ya ragu da kaso 23.71 a Najeriya – NBS

An samu raguwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya daga...

Fiye da mutane 100 Makiyaya aka kashe a Jos

An ruwaito cewa an kashe wani makiyayi guda da...

Tinubu ka kori shugaban JAMB – Sowore

Dan siyasa mai fafutuka, Omoyele Sowore, ya yi kira...

Majalisa ta yi watsi da ƙudirin karɓa-karɓa

Majalisar wakilai ta yi watsi da wani ƙudirin doka...
X whatsapp