fidelitybank

Hari: ‘Yan ta’adda sun kashe mutane 4 a jihar Katsina

Date:

Akalla mutane hudu ne suka mutu, yayin da wasu suka jikata a wani hari da aka kai kauyukan Dugara da Daurawa da kuma Gidan Gadi, duka a karamar hukumar Matazu da ke jihar Katsina.

Mazauna yankin sun shaidawa manema labarai cewa, lamarin ya faru ne da misalin karfe 10 na daren Juma’a.

Wani mazaunin kauyen ‘Yarkirya, Usman Ibrahim, ya ce ‘yan ta’addan sun mamaye kauyukan da muggan makamai tare da lalata gidaje da dama yayin hare-haren.

Da aka tuntubi jami’in hulda da jama’a na ‘yan sanda a Katsina, ya ce, ba su da labarin kai harin.

Ya ce hakan na iya faruwa ne sakamakon rashin sadarwa a yankin da lamarin ya faru.

Isah ya bada tabbacin zai yi wa jama’a bayanin gaskiya ko akasin haka da zarar ya tabbatar da faruwar lamarin.

vgn news 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp