fidelitybank

Har yanzu shinkafar Tinubu Tirela 20 ba ta zo hannun mu ba – Gwamnatin Zamfara

Date:

Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana cewa, har yanzu ba ta karbi tirelolin shinkafa guda 20 da gwamnatin tarayya ta ware ba.

Babban Daraktan yada labarai da sadarwa na Gwamnan Jihar Kwamared Nuhu Salisu Anka ne ya bayyana hakan a wata tattaunawa da manema labarai ta wayar tarho a Gusau babban birnin jihar a ranar Asabar.

A cewarsa, tun da farko gwamnatin tarayya ta sanar da tura kayayyakin ga gwamnatocin jihohi.

Ya kara da cewa, “har yanzu jihar Zamfara ba ta samu rabon ta na tireloli 20 na shinkafa ba, wanda gwamnatin tarayya ta amince da su.

Ya bayyana cewa da zarar kayan sun iso zai tabbatar da an sanar da ‘yan jarida isowar kason na jihar Zamfara.

vanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar Æ´an Æ™asarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...
X whatsapp