fidelitybank

Hannun Jari: Sin za ta shimfida layin dogo a Turai

Date:

Mahukuntan kasar Sin na ci gaba da zuba jarinta na malala layin dogo wanda ya taso tun daga Serbia har Arewacin Macedonia ya kuma shiga ta kasar Girka Port of Piraeus.

A wani bincike da aka gudanar a yankin Turai cewa matafiya kan gudanar da zirga-zirgarsu ta kan layin dogo a fanin yankin baki daya maimakon hanyar mota.

Har yanzu dai aikin na ci gaba da gudana na layin dogon, sai dai kuma kungiyar tarayyar turai ta EU ta damu matuka gaya, akan yadda kasar Sin ke ci gaba da mamaye yankin, wanda hakan kungiyar ta ce babbar matsala ne ga tattalin arzikin kasar ta.

Duk da cewa kungiyar tarayyar Turai ta EU,  ta bayyana shekarar 2021 a matsayin shekarar layin dogo domin hada dukannin kasashen yankin wuri guda a harkokin zirga-zirga wajen zuba hannun jarint, amma kuma har yanzu hankalinta yafi karkata kan shimfida tituna a kan layin dogon.

Tun dai a ranar 25 ga watan Nuwambar 2015 ne wani jirgin kasa mai gudun kilomita 400 a cikin awa guda ya fara gudanar da jigilarsa tun daga birnin Suzhou ya dangana zuwa Shanhanghai. Wanda Firem minisatan kasar Sin Li Keqiang da shugaban kasar Serbia Aleksandae vucic da kuma shugaban kasar Hungary Viktor Orban suka gana a wani zaman teburi da suka yi a kan gudanar da aikin layin dogon.

benue news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp