fidelitybank

Faransa ta rufe masallaci har tsawon watanni 6

Date:

Mahukunta a kasar Farasansa sun bayar da umarnin rufe wani masallaci har na tsawon watanni 6, sakamakon zargin tunzura mutane.

Ministan harkokin cikin gida na kasar Faransa, Gerald Darmanin ne ya sanar da hakan cewa umarnin ya buiyo bayan masallacin na gudanar da hudubar sa a kan Yahudawa da mabiya addinin kirista da dai sauran su.

Sai dai kuma lauyan masallacin Samim Bolaky a zantawansa da kamfanin dillancin labarai na AFP cewa zasu daukaka kara a kotun yankin Amiens bisa wannan umarnin .

Masallacin da ke arewacin kasar Faransa an dai rufe shi ne har na tsawon wattanni 6

A kalla masallatai 25 kasar Faransa ta rufe tun daga watan Agusta har kawo wannan lokaci. Wanda adadin masallatan da aka rufe kawo yanzu a kasar Faransa an rufe masallatai 21 daga cikin 99 6 daga ciki ana kan hanyar rufe su.

A kalla dai musulmai 2,620 ne ke gudanar da addinin musulnci a kasar ta faransa kamar yadda kamfanin dilancin labarai na AFP ya rawaito.

natforce 
latest news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An binne marigayi Muhammadu Buhari a gidansa na Daura

An binne gawar tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a...

Pillars ta dauki yan wasa guda biyu

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta tabbatar da...

An cafke ‘yan Daba 28 a Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta samu...

Na yafe wa Buhari duk abun da ya yi min – Buba Galadima

Buba Galadima, wanda tsohon abokin marigayi Muhammadu Buhari ne...

Shugabannin Afrika za su halarci jana’izar Buhari

Ana sa ran wasu daga cikin shugabannin ƙasashen Afirka...

Yadda ake shirye-shiryen jana’izar Buhari a Daura

A yanzu haka dai alumma na ta tururuwa domin...

Shettima ya yi wa iyalan marigayi Muhammadu Buhari ta’aziyya a Landan

Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya yi wa wasu...

Indiya na jimamin mutuwar Buhari – Modi

Firaministan India Narendra Modi, ya shiga jerin shugabanni da...

Kungiyar Gwamnoni sun bayar da hutu kan mutuwar Buhari

Ƙungiyar gwamnonin arewa maso yammacin Najeriya sun bayyana kaɗuwarsu...

Tinubu ya bayar da hutu don yin ta’azziyar Buhari

Gwamnatin tarayya ta ayyana gobe Talata, 15 ga watan...

Shettima ya isa Landan domin dawo da gawar marigayi Muhammadu Buhari

A safiyar yau Litinin ne mataimakin shugaban Najeriya Kashim...

Najeriya ta yi rashin Buhari – Obasanjo

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana rasuwar tsohon...
X whatsapp