fidelitybank

Gwamnatin Legas ta rufe makarantar da direban Tirela ya kashe daliban ta

Date:

Gwamnatin Jihar Legas ta bada umarnin rufe makarantar Ojodu Grammar School, sakamakon direban Tirela da ya kashe wasu dalibai sama da 15 a ranar Talata, har zuwa watan Janairun 2022.

Hatsarin dai, wanda ya faru da yammacin ranar Talata, ya jawo asarar rayukan dalibai tare da raunata wasu da dama.

Sai dai rundunar ’yan sandan Jihar, ta ce dalibai biyu kacal suka rasa ransu, yayin da kuma dalibai 12 suka ji rauni.

Mai magana da yawun rundunar ’yan sandan Jihar, Adekunle Ajisebutu ne ya tabbatar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar.

Ya kuma ce, daliban sun hadu da wasu bata-gari da suka yi kokarin kone ofishin ’yan sanda na yankin Ojodu, sakamakon fusata da suka yi.

Lamarin dai ya sanya ’yan kasuwa da ke kasuwanci a yankin sun rufe shagunansu, domin gudun tashin hankali daga bata-gari.

leadership newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An sake mayar da yan Najeriya 294 gida daga Nijar

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya Nema ta...

An gano motoci 35 da aka sace a wata shida

Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa a Najeriya ta ce...

Shugaban Laberiya ya je ta’aziyyar Buhari a Monrovia

Shugaban Ƙsaar Laberiya Joseph Nyuma Boakai ya kai ziyarar...

Rundunar Yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi

Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta hana gudanar...

Iran ta zartar da hukuncin kisa a kan Mutane 3

Hukumomi a Iran sun zartar wa mutum uku hukuncin...

Ƴansanda sun kama ƙasurgumin ɗanbindiga a Kaduna

Rundunar Æ´ansandan jihar Kaduna ta ce, jami'an ta sun...

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...
X whatsapp