fidelitybank

Gwamnan Zamfara ya haramtawa sarakunan gargajiya bayar da izinin hakar ma’adanai

Date:

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya sanya hannu kan dokar da ta haramta wa sarakunan gargajiyar jihar bayar da takardar izinin haƙar ma’adinai a fadin jihar.

Gwamna Lawal ya sanya hannu kan dokar ne ranar Alhamis a gidan gwamntain jihar da ke Gusau.

Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan jihar Sulaiman Bala Idris ya fitar ya ce gwamnan ya ɗauki matakin ne domin dakatar abin da ya kira ”ɗaya daga cikin manyan abubuwan da ke tarnaƙi ga yaƙi da ‘yan bindiga a jihar”.

Sanarwar ta ce daga yanzu an soke duka takardun izinin haƙar ma’adinai da aka bai wa ɗaiɗaikun mutane da kamfanoni, ko ƙungiyoyin masu haƙar ma’adinai.

Yayin da yake sanya hannu kan dokar, gwamna Lawal ya ce dokar ta zama dole saboda hatsarin da ke tattare da yawan bayar da takardun izini ga masu haƙar ma’adinan.

Ya ce gwamnatinsa ta ɗauki matakin ne yayin da aka gano cewa bayar da takardun izinin na ƙara dagula al’amuran tsarom jihar, musamman batun ‘yan fashin daji.

vanguard newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp