fidelitybank

Gwamnan Bauchi ka manta da batun takarar shugaban kasa – CAN

Date:

Mabiya addinin Kirista a jihar Bauchi sun shaida wa Gwamna jihar, Bala Mohammed cewa ya yi watsi da duk wani shiri na tsayawa takarar shugaban kasa a 2023.

Shugaban kungiyar kuma shugaban kungiyar kiristoci ta Najeriya (CAN), Reverend Abraham Damina Dimeus ne ya bayyana hakan a ranar Asabar a lokacin da ya ke jawabi a gidan gwamnati da ke Bauchi.

Kiristocin sun bi sahun gwamnan domin bikin Kirsimeti na bana.

Malamin ya ce mutanen yankin na jin dadin zaman gwamnan, domin haka ya kamata ya sake tsayawa takara a karo na biyu maimakon ya zubawa shugaban kasa ido.

“Duk da cewa a shirye mu ke mu tafi tare da ku a duk inda ku ka je, amma a halin yanzu muna bukatar ku ci gaba da zama a nan Jihar Bauchi, domin kammala aikin da kuka fara.

“Al’ummar Kirista na jin daÉ—in mulkin ku tun lokacin da ku ka hau mulki. Ba ku nuna wariya ga al’ummar Kirista ba. Kun tafiyar da mu a cikin harkokin mulki,” inji Rev Dimeus.

Gwamna Mohammed ya nuna godiya ga Allah da ya baiwa kowa damar sake yin wani bikin Kirsimeti, ya na mai bayyana hakan a matsayin alheri da rahamar Ubangiji.

Gwamnan ya ce, ba shi da wani zabi illa ya yi wa kowa a jihar daidai wa daida ba tare da la’akari da addininsa ba, domin shi dan gida ne da ke da Musulmi da Kirista.

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp