fidelitybank

Gobara ta kama a kamfanin kujeru da gadaje a Kano

Date:

Gobara ta kone wani kamfani kayayyakin kujeru da gadaje na Alibert Furniture da ke kan hanyar Murtala Mohammed a cikin birnin Kano.

Jaridar internet ta Solacebase ta rawaito cewa, shedun gani da ido sun ce gobarar wacce ta tashi da sanyin safiyar Litinin din nan ta lalata kamfanin daura da Kano Club gaba daya.

An garzaya da jami’an tsaro biyu na kamfanin da suka samu raunuka asibiti, kamar yadda shaidun gani da ido su ka bayyana.

Ko da ya ke har yanzu ba a san musabbabin tashin gobarar ba, amma shaidu na alakanta lamarin da matsalar wutar lantarki daga rumbuin wutar ta taransfomar kamfanin.

Ko da ya ke jami’an kashe gobara sun samu nasarar shawo kan gobarar, har yanzu wutar na ci gaba da ruruwa a daidai hada wannan rahoton.

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp