fidelitybank

Gidaje 800 sun samu kyautar tukwanen gas ɗin girki masu nauyin kilo 12.5 a Enugu

Date:

 

Kamfanin gas ɗin girki mai suna ‘Second Coming Nigeria Ltd.’ ya rabawa gidaje 800 tukwanen gas masu nauyin kilo 12.5 cike da gas ɗin kyauta a Jihar Enugu a ranar Litinin.
Wadanda su ka amfana da kyautar sun fito ne da ga Amechi da ke Enugu ta kudu da kuma Agbani da ke Ƙaramar Hukumar Nkanu ta yamma.
Da ya ke jawabi yayin rabon tukwanen gas din, Manajan kamfanin,  Ogochukwu Ezeonyigbo, ya ce kyautar wani ɓangare ne na tsarin hidimtawa al’umma na kamfanin.
A cewar Ezeonyigbo, Dakta Basil Ogbuanu, Manajan-Daraktan kamfanin ne ya bada umarnin a raba tukwanen domin a saukakawa masu siyen kayan A jihar.
Ta ƙara da cewa an yi rabon ne tare da haɗin gwiwar gwamnatin jihar.

the sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp