fidelitybank

Garkuwa da mutane: ‘Yan banga sun kama mutane 2 a kan hanyar Abuja zuwa Lokoja

Date:

Rundunar hadin gwiwa ta ‘yan banga da mafarauta ta dakile kai wani harin garkuwa da matafiya a gadar Ahoko, da ke kan babbar hanyar Abuja zuwa Lokoja.

Guda daga cikin mamba na ‘yan bangar wanda ya nemi a sakaye sunansa, ya ce an kama mutanen biyu da ake zargi da yin garkuwa.

Ya ce masu garkuwa da mutanen sun yi wa matafiya kwanton bauna ne a wata lankwasa kusa da gadar a lokacin da tawagar ‘yan banga da mafarauta suka isa wurin.

Dan banga din ya ce an mika masu garkuwa da mutanen biyu ga jami’an tsaro a Lokoja, babban birnin jihar Kogi, tare da bindigu biyu da aka kwato daga hannun masu garkuwar.

Kwamandan kungiyar mafarautan na jihar Kogi, Hassan Yakubu, ya tabbatar da kama mutanen biyu a Ahoko, inda ya ce an mika su ga jami’an tsaro. Inji Aminiya.

bbc news nigeria today live

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An sake mayar da yan Najeriya 294 gida daga Nijar

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya Nema ta...

An gano motoci 35 da aka sace a wata shida

Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa a Najeriya ta ce...

Shugaban Laberiya ya je ta’aziyyar Buhari a Monrovia

Shugaban Ƙsaar Laberiya Joseph Nyuma Boakai ya kai ziyarar...

Rundunar Yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi

Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta hana gudanar...

Iran ta zartar da hukuncin kisa a kan Mutane 3

Hukumomi a Iran sun zartar wa mutum uku hukuncin...

Ƴansanda sun kama ƙasurgumin ɗanbindiga a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta ce, jami'an ta sun...

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...
X whatsapp