fidelitybank

Fitaccen Malamin Addinin Musulunci, Dakta Ahmad  ya rasu

Date:

Fitaccen Malamin Addinin Musulunci, wanda ya yi fice a fannin Hadisi, Dakta Ahmad Muhammad Bamba, ya rasu.
Iyalan marigayin ne su ka sanar da rasuwar ta sa a yau Juma’a.
Dakta Ahmad, wanda ya ke koyarwa a Jami’ar Bayero Kano, ya rasu ne a yau Juma’a a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano.
Marigayin, a cewar majiyoyi da ga iyalin sa, ya rasu sakamakon gajeriyar rashin lafiya kuma kwana ɗaya tak ya yi a asibiti.
Za a yi jana’izar Marigayin bayan sallar juma’a a Masallacin sa na Darul Hadis da ke Unguwar Tudun Yola a birnin Kano.
Jihar Kano dai ta fuskanci rasuwar fitattun mutane, inda ko a Litinin ɗin da ta gabata fitaccen ɗan siyasar nan kuma tsohon dan takarar shugaban kasa, Bashir Othman Tofa ya rasu.
Hakazalika, a makonnin da su ka gabata ma Shugaban Majalisar Koli ta Shari’ar Muslunci, Dakta Ibrahim Datti Ahmad ya rasu.

www.nigeriannewspapers.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp