fidelitybank

Emefiele ya yaudari Buhari a kan canjin kudi – Oshiomhole

Date:

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole, ya yi ikirarin cewa babban bankin Najeriya, CBN ya yaudari shugaban kasa Muhammadu Buhari da sake fasalin kudin Naira.

Oshiomhole, wanda ke magana a gidan Talabijin na Channels mai suna ‘The 2023 Verdict’ da aka watsa a ranar Lahadi, ya yi ikirarin cewa manufar na da nufin murde zaben shugaban kasa na wannan watan.

Sai dai tsohon gwamnan jihar Edo ya wanke Buhari daga duk wani laifi.

Karanta Wannan: Ina goyon bayan CBN na sauya kudi – Ben Bruce

A cewarsa, CBN ya sayar wa Buhari wani dalili na yaki da cin hanci da rashawa, wanda ya sanya shugaban kasar ya amince da wannan manufa.

“Zan iya tsammani – ban kasance a wurin ba – domin samun amincewar, na yi imanin cewa CBN ta yaudari Shugaban kasa ta hanyar kara wajabcin gudanar da zabe ba tare da cin hanci da rashawa ba kamar zabe shi ne kadai aikin da wannan shugaban ke da alhakinsa.

“Shugaba Buhari da na sani ba zai sha wahala wajen amincewa ba,” in ji Oshiomhole.

sspdf news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp