fidelitybank

El-Rufa’I ya halarci jana’izar dan majalisar da a ka harbe

Date:

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya halarci sallar jana’izar ɗan majalisar dokokin jihar Kaduna, Rilwan Aminu Gadagau da ‘yan ta’adda su ka kashe shi.

‘Yan ta’adda sun harbe Rilwan Aminu Gadagau wanda ke wakiltar mazabar Giwa ta yamma ne a kan hanyar Kaduna zuwa Zariya a ranar Litinin.

A wata sanarwa da kwamishinan tsaro na cikin gida da harkokin cikin gida na jihar Kaduna Samuel Aruwan ya fitar, ta ce kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna, Yusuf Ibrahim Zailani da kuma masallatan Juma’a na Haruna Danja da ke Tudun Wada a garin Zaria sun tarbi gwamnan.

El-Rufa’I, ya kuma yi addu’ar Allah ya jikan sa, da kuma rayukan sauran ‘yan kasar da suka rasa rayukansu a hare-haren baya-bayan nan da aka kai a jihar.

latest news in nigeria today 2022 punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp