fidelitybank

EFFCC na tuhumar manajan jirgin Medview akan dange kudaden aikin hajji

Date:

Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta’annati, EFCC, ta tsare manajan daraktan kamfanin sufurin jirgin sama na Medview Airline, Alhaji Muneer Bankole a kan zargin cinye kudin aikin hajji.

Hukumar ta zarge shi da karkatar da kashi 50 cikin dari na kudaden da hukumar aikin hajji ta Najeriya ta biya shi da kuma wasu karin dala dubu 900, domin jigilar alhazai a 2019, aikin da bai yi ba.

Rahotanni sun ce EFCC ta tsare shi ne a ranar Litinin da rana a babban ofishin hukumar da ke unguwar Jabi a Abuja.

Rahotannin sun bayyana cewa, Alhaji Muneer, ya amsa gayyatar hukumar ne inda ya je shelkwatar da misalin karfe 11 na safe, domin amsa tambayoyi kan kin aikin jigilar bayan ya karfi wadannan kudade na soma aiki.

Tuni mai magana da yawun hukumar EFCC, Wilson Uwujaren, ya tabbatar da tsare shugaban, ya kuma ce”Mu na ci gaba da gudanar da bincike a kan sa.

nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp