fidelitybank

EFCC ta gurfanar da kakakin majalisar dokokin jihar Ondo a kotu

Date:

Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta gurfanar da Kakakin majalisar dokokin jihar Ondo, Bamidele Oleyelogun, a gaban babban kotun jiha da ke zamanta a cikin gidan ajiya da gyaran hali na Olokuta da ke Akure babban birnin jihar bisa zarge-zargen badakala.

An dai gurfanar da Oleyelogun tare da wasu mambobin majalisar dokokin, bisa zargin badakalar kudin shirya wani taron bita da yawan kudin ya kai Naira miliyan 2.4.

Jaridar Leadership ta rawaito cewa, a yayin zaman kotun, an samu rashin jituwa tsakanin jami’an gidan ajiya da gyaran hali da ‘yan jarida a lokacin da masu kula da gidan suka hana ‘yan jarida su shiga domin sauraron yadda shari’ar ke wakana.

Gandirobobin a karkashin jagorancin kwamandan gidan ajiya da gyaran hali, Ibrahim Ayooola Ogunja, sun ce sun samu umarni daga wajen Kwantirola da ke kula da gidan ajiya da gyaran halin na su na hana ‘yan jaridan shiga cikin farfajiyar gidan.

general news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An sake mayar da yan Najeriya 294 gida daga Nijar

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya Nema ta...

An gano motoci 35 da aka sace a wata shida

Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa a Najeriya ta ce...

Shugaban Laberiya ya je ta’aziyyar Buhari a Monrovia

Shugaban Ƙsaar Laberiya Joseph Nyuma Boakai ya kai ziyarar...

Rundunar Yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi

Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta hana gudanar...

Iran ta zartar da hukuncin kisa a kan Mutane 3

Hukumomi a Iran sun zartar wa mutum uku hukuncin...

Ƴansanda sun kama ƙasurgumin ɗanbindiga a Kaduna

Rundunar Æ´ansandan jihar Kaduna ta ce, jami'an ta sun...

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...
X whatsapp