fidelitybank

EFCC na tuhumar Rochas da laifuka 17

Date:

Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta gabatar da sabbin tuhume-tuhume 17 a kan tsohon gwamnan jihar Imo kuma Sanata mai wakiltar mazabar Imo ta Yamma.

A tuhumar da ta gabatar a gaban wata babbar kotun tarayya a Abuja, EFCC ta ce, Rochas ya hada baki da wasu, wadanda suka hada da ‘yan jam’iyyar APC, da wasu kamfanoni biyar suka saci Naira biliyan 2.9 daga asusun gwamnati.

Hukumar ta dauki wannan mataki ne sa’o’i bayan da toshon gwamnan ya kaddamar da aniyarsa ta takarar shugaban kasa a Najeriyar a 2023.

A watan Afrilu na 2021, EFCC ta kama Okorocha, ta tsare shi har tsawonkwana biyu tana yi wa toshon gwamnan wanda ya mulki jihar Imo daga 2011 zuwa 2019 tambayoyi a kan batutuwn da suka shafi zargin cin hanci. In ji BBC.

Gwamnatin jihar ta yanzu tana zarginsa da aikata laifukan cin hanci da rashawa da almundahana da dama, sai dai kuma ya musanta dukkanin zarge-zargen.

thisday nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp