fidelitybank

Da Dumi-Dumi: ‘Yan bindiga sun kashe mutane 11 a sansanin sojin Rasha

Date:

‘Yan bindiga sun kashe mutum 11 a harin da suka kai yayin atasayen soja a wani sansanin sojojin Rasha ranar Asabar.

Yayin atasayen koya harbi, mutum biyu sun buɗe wuta kan wani rukuni da suka gabatar da kansu don fafatawa a yaƙin Ukraine, a cewar rahoton kamfanin labarai na Rasha mai suna Ria.

Maharan sun fito ne daga tsohuwar mamba a Tarayyar Soviet, kamar yadda ma’aikatar tsaro ta bayyana, amma ba ta yi ƙarin bayani ba.

Sai dai an harbe su nan take a yankin Belgorod da ke cikin Rashar, wanda ke maƙwabtaka da Ukraine.

An kuma raunata wasu mutum 15.

Sanarwar da ma’aikatar tsaron ta fitar ta bayyana maharan a matsayin ‘yan ta’adda.

thisday nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Shettima zai san makomarsa bayan taron APC na ƙasa – Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa, sai bayan babban...

Kotu ta ɗaure Matashin da ya shiga ɗakin kwanan Ɗalibai Mata a Kano

Babbar Kotun Shariʼar Musulunci da ke Kofar Kudu a...

Ban gudu daga PDP ba – Namadi Sambo

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Mohammed Namadi Sambo, ya ƙaryata...

Da yuwar Sojojin mu za su shiga yaƙi don tallafa wa Isra’ila – Trump

Rundunar sojin Isra'ila IDF ta ce ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta kai hari cibiyoyin ƙera nukiliyar Iran

Yayin da aka shiga rana ta shida na yaƙi...

Najeriya za ta kwashe ƴan ƙasarta dake zaune a Iran da Isra’ila

Gwamnatin tarayya ta ce, tana kammala shirye-shiryen gaggawa domin...

Makami mai Linzami ya faɗa kan cibiyar tattara bayanan sirrin Isra’ila

Kafar yaɗa labarai ta gwamnatin Iran ta ce, ƙasar...

Iran ta ƙaddamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Iran ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta na da makaman nukiliya 90

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya dade yana cewa Iran...

Kashe jagoran Iran Ayatullah shi ne kawo ƙarshen rikici – Isra’ila

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce duk wani shiri...

Jerin sunayen masu Fashin Waya 51 da aka kama a Kano

Rundunar ƴansandan Kano, ta fitar da jerin sunayen Mutane...

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...
X whatsapp