fidelitybank

Da- Dumi-Dumi: Mai tsaron ragar PSG ta mata ta zama gwarzuwa ‘yar wasa

Date:

maiĀ  tsaron ragar kungiyar kwallon kafa PSG, Christiane Endler ta zama gwarzuwar mai tsaron raga ta shekarar 2021.

Endker ta kasance a baya, ta na gama na biyu sau biyu a jere kafin wannan karon ta zama ta daya. ‘Yan wasan mai shekaru 30, ta taimaka wa PSG ta lashe gasar Dibi 1 ta Mata a bara. An zura mata kwallaye hudu ne kacal a kakar wasa ta bana kuma an nada ta a matsayin mai tsaron ragar rukunin.

ā€˜Yar wasan Jamus Ann-Katrin Berger ta taimaka wa Chelsea ta lashe gasar cikin kofin gida kuma ta lashe kyautar safar hannu ta Golden Glove a gasar, saboda yawan share fage fiye da kowane mai tsaron gida.

Labbe, wadda ita ce magajin Endler a ragar PSG, ta kasance mabudi ga kokarin da Canada ta yi na samun zinari a gasar Olympics ta lokacin bazara ta 2020, inda ta ci biyu kawai daga cikin fanareti shida a wasan karshe da suka yi da Sweden.

www.leadership ng.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ę“ansandan jihar Kaduna, sun buʙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ʙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ā€˜Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ʙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ā€˜yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp