fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Jarumin Kannywood Sani SK ya rasu  

Date:

Rahotanni daga masana’antar Kannywood ta tabbatar da mutuwar Jarumi Sani Garba wanda a ka fi sani da suna SK.

Marigayi SK ya sha fama da cutar ciwon siga, wanda ya rasu da yammacin ranar Laraba.

Kafin mutuwar Jarumin ya fito a cikin fina-finai da dama.

Za dai a yi jana’aizar sa ne a unguwar Mandawari da safiyar ranar Alhamis.

Tun a baya ne dai a ke ta rade-radin cewa Jarumin ya mutu har ya fito ya yi magana tun a lokacin cewa bai rasu ba.

nhgsfp

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

1 COMMENT

  1. Assalamu alaikum.
    Daga ‘arewatimes.com.ng’ & ‘en.arewatimes.com.ng’ team management, da fatan kuna lafiya kuma ayyuka na tafiya sannu a hankali.

    Mun tuntube ku ne bayan mun ziyararci shafin yanar gizon ku wato.

    Hakika dalilin aika muku wannan sakon shine domin taimakon juna da hada kai musamman bayan mun dubu shafin ku sosai, wanda akwai bukatar habaka shi ta fannoni da dama musamman wajen traffic, da sauran su.

    Mungode
    Arewa Times NG
    Tech-Smart Ltd

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp