Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya janye dokar dakatarwar da ya yi wa shafin sada zumunta na Twitter.
Rahotanni sun bayyana cewa, Buhari ya janye dakatarwar ne a yanzu-yanzu cewa, janyewar dakatarwar za ta fara aiki ne a daren yau dinnan.
Darakta janar na hukumar cibiyar sadrwa da fasaha, Mallam Kashifu Inuwa ne ya tabbatar da hakan ya daren yau Laraba.