Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan jihar Taraba, ta amince da zaben gwamna Agbu Kefas na jam’iyyar PDP.
Kotun ta tabbatar da gwamnan ne bayan da jam’iyyar APC ta ƙi amincewa da shan kayin zaɓen 2023.
Ƙarin bayani na tafe.

Subscribe to Our VIP Newsletter
[newsletter_signup_form id=1]