fidelitybank

D-Black: Ganduje ya kaddamar da sabon mai horaswa na Kano Pillars

Date:

A yayin da yake kaddamar da sabon mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Salisu Yusuf (D–Black), Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya umarce shi da ya nuna kwarewarsa domin kai kungiyar ga tudun mun tsira.

Ya ce Salisu D-Black ya kasance mai horar da ‘yan wasan Super Eagles ta kasa, su na da kwarin gwiwa da shi a kan jagorancin al’amura na wasanni, zai kuma mayar da Kano Pillars zuwa matsayin da ya dace a gasar cin kofin Nahiyar Afrika.

Da yake jawabi kwamishinan matasa da wasanni, Kabiru Ado Lakwaya ya bayyana shirin a matsayin ci gaba da gwamnatin Ganduje ta bullo da shi, domin bunkasa harkokin wasanni.

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...

Tarayyar Turai tamince da ƙaƙaba wa Rasha sabbin takunkumai

Ƙungiyar Tarayyar Turai ta amince da ƙaƙaba wa Rasha...

Gwamnan Filato ya zargi Jami’ai da kin kama ‘yan bindiga

Gwamnatin jihar Filato ta zargi jami'an sojojin ƙasar da...

Za a yi wa Buhari addu’a a Abuja

Gwamnatin Tarayya za ta jagoranci gudanar da taron addu'o'i...

Buhari ya ban umarni na kula da Talakawan Najeriya – Peter Obi

Jagorar jam'iyyar LP a Najeriya, Peter Obi ya ce,...

Sojojin hadin gwiwa sun hallaka ‘yan Boko Haram a tafkin Chadi

Rundunar hadin gwiwa mai yaƙi da Boko Haram a...

Na yi rashin aboki na gari kuma Najeriya ta rasa mutumin kirki – Tinubu

Shugaban Kasa, Bola Tinubu, na ci gaba da alhinin...
X whatsapp