fidelitybank

CPC ta bankado wajen da ake sarrafa jabun man girki a Kano

Date:

Hukumar kare hakkin masu saye da sayarwa ta CPC a jihar Kano, ta gano wani wuri da ake sarrafa gurbataccen man girki.

Gano haramcin na daga cikin kokarin da hukumar ke yi na kare jama’a daga amfani da kayayyakin da ba su da kyau, na jabu da kuma gurbatattun kayayyaki.

Shugaban hukumar, Janar Idris Bello Danbazau mai ritaya, ya bayyana hakan a wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar, Musbahu Yakasai, ya fitar.

Bello Danbazau, wanda ya samu wakilcin babban mataimaki na musamman na gwamna kan harkokin tabbatar da inganci, Sale Muhammad, ya jagoranci tawagar duba wurin a Dakata Rinji, karamar hukumar Nasarawa, a cikin birnin Kano.

A cewarsa,  a na sarrafa man girki ne a kusa da wani wajen tattara shara, wurin ba shi da tsafta kuma ya na da hadari ga lafiyar mutane.

Ya yi kira ga jama’a da su ci gaba da baiwa hukumar goyon baya, domin cimma manufofinta.

nigeria news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp