fidelitybank

Covid-19: Tuni NAFDAC ta kona allurar da ta lalace – Osagie

Date:

Gwamnatin tarayya ta mayar da martani kan rahoton, inda ta bayyana cewa akwai allurar wadda ta ke da karancin wa’adi wanda abu ne mai wuya ta iya kaiwa ga mutane ba tare da wa’adin ta ya kare ba.

Ministan lafiya, Dakta Osagie Ehanire ya bayyana cewa Najeriya ta yi amfani da allurar mai karancin wa’adi sama da milliyan goma kafin ta lalace, wanda hakan ya baiwa gwamnatin damar samun rarar kudi da su ka kai billiyan sha shida da digo hudu.

Ministan ya kuma bayyana dalilin da ya sanya Najeriya ta karbi allurar mai karacin wa’adi ya na mai cewa, saboda yawan al’umma da kasar ta ke da su da kuma saukin samu wanda hakan zai taimakawa Najeriyaa wajen rage kashe kudi.

Ya kuma tabbatar da cewa tuni hukumar NAFDAC ta kona allurar wanda ta riga ta lalace

daily post news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp