fidelitybank

Cinkoson Gidan ajiya da gyaran hali na da nasaba da jinkirin shari’a – Aregbesola

Date:

Ministan harkokin cikin gida a Najeriya, Rauf Aregbesola, ya ce kashi 74 na mazauna gidan ajiya da gyaran hali na jiran shari’a ne.

Ministan na magana ne yayin ƙaddamar da shirin aiwatar da shari’o’i ta intanet karon farko a Najeriya ta hanyar taimako daga hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta UNDP da kuma gwamnatin ƙasar Japan.

Rauf Aregbesola wanda ma’aikatarsa ce ke kula da gidajen yarin ƙasar ya ce, adadin mai yawa na samuwa ne sakamakon ƙaruwar ɓalla gidajen ajiya da gyaran hali da ake yi a baya-bayan nan.

A cewarsa,”Fursuna 17,000 ne kaɗai daga cikin 68,000 aka yanke wa hukunci yayin da sauran ke jiran shari’a. Hakan na alaƙa ne da tafiyar hawainiya da ake samu a tsarin shari’ar Najeriya, da yawa daga cikin ɗaurarrun kan mutu kafin a yanke musu hukunci,”. inji Rauf.

A ‘yan kwanakin nan, ƙungiyoyin ‘yan bindiga a Najeriya kan kai wa gidajen yari hare-hare da zummar kuɓutar da mambobinsu. Inji BBC.

current eggon news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Buhari ya yi wa Najeriya hidimar da ba za a manta da shi ba – António Guterres

Babban Sakatare na Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) António Guterres...

Binani ta koma jam’iyyar haɗaka ta ADC

'Yartakarar gwamnan jihar Adamawa a zaɓen 2023, Sanata Aishatu...

A Talata zan koma aiki na a majalisa – Natasha

Yar majalisar Dattawa, Sanata Natasha Akpoti, ta ci alwashin...

An sake mayar da yan Najeriya 294 gida daga Nijar

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya Nema ta...

An gano motoci 35 da aka sace a wata shida

Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa a Najeriya ta ce...

Shugaban Laberiya ya je ta’aziyyar Buhari a Monrovia

Shugaban Ƙsaar Laberiya Joseph Nyuma Boakai ya kai ziyarar...

Rundunar Yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi

Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta hana gudanar...

Iran ta zartar da hukuncin kisa a kan Mutane 3

Hukumomi a Iran sun zartar wa mutum uku hukuncin...

Ƴansanda sun kama ƙasurgumin ɗanbindiga a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta ce, jami'an ta sun...

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...
X whatsapp