fidelitybank

Ƙasashen Waje

Libya na azabtar da ‘yan Nijar 300 a gidan kurkuku – Alhaji Sani

'Yan ƙasar Nijar, aƙalla 300 ne ake zargin hukumomin Libiya sun kama tare da tsare su a cikin wani mawuyacin hali na rashin kula...

Idan Ukraine ta harba mana makami mai dogon zango za mu magantu – Rasha

Rasha ta ce idan har Ukraine ta yi amfani da makaman Amurka masu cin dogon zango wajen kai mata hari, hakan zai matuƙar tayar...

Isra’ila ta kashe Jami’in yaɗa labaran Hizbullah a Lebanon

Jami'an Hezbollah sun ce, hare-haren Isra'ila ta sama a tsakiyar Lebanon sun kashe jam'in yaɗa labaran ƙungiyar. Muhammad Afif na ɗaya daga cikin shugabannin ƙungiyar...

Za a fara allurar cutar ƙyandar Biri a Najeriya yau

A yau Litinin ne za a fara allurar riga-kafin ƙyandar biri a wasu jihohi bakwai a Najeriya., wanda hakan zai sa ƙasar ta zama...

Rasha ta kai hari mafi muni a Ukraine

Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelensky ya ce Rasha ta ƙaddamar da ''munanan hare-haren makamai masu linzami 120 da jirage marasa matuƙa 90 a duka yankunan...

Popular

spot_imgspot_img

leadership newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp