fidelitybank

Ƙasashen Waje

Bankin China zai baiwa Najeriya rancen dala miliyan 255 a yi layin dogo daga Kaduna zuwa Kano

Bankin Raya China, CDB, ya amince da kaso na farko na rancen dala miliyan 255 don aikin layin dogo na gwamnatin Najeriya daga Kaduna...

An tiso ƙeyar Ƴan Nijar 600 daga Libiya

Mutum 600 ne suka isa garin Dirkou jihar Agadez.ta Nijar bayan mahukunta sun koro su daga ƙasar Libya. Hukumomin Dirkou ne da abokan hulɗarsu na...

Kotun Saudiyya ta wanke ƴan Najeriya uku bayan an tsare su tsawon wata tara

Hukumomi a ƙasar Saudiyya sun wanke wasu ƴan Najeriya mata guda uku da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi. Ma'aikatar harkokin wajen Najeriya ce ta...

Isra’ila ta kakkaɓo makami mai linzami

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, matakan tsaron sararin samaniyarta sun kakkaɓo wani makami mai linzami da aka harba daga ƙasar Yemen. Rundunar ta IDF ta...

Za mu yi amfani da Aljannu ga duk kasar da ta takale mu – Bokayen Nijar

Kungiyoyin Bokayen a jamhuriyar Nijer sun yi alkawarin yin amfani da rundunonin aljannunsu kan duk kasashen da ke yi wa Nijar zagon kasa. Sun bayyana...

Popular

spot_imgspot_img

today nation

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp