fidelitybank

Ƙasashen Waje

Rasha ta shiga halin ni-ƴa-su – Amurk

Shugaban Amurka, Joe Biden ya ce, shugaban Rasha Vladimir Putin na cikin tsaka mai wuya bayan Amurka da Birtaniya sun sanya wa fannin makamashin...

Tinubu zai tafi Hadadiyar Daular Larabawa

Shugaban kasa Bola Tinubu, zai tafi ƙasar Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa domin halartar taron ɗorewar tattalin arziki na duniya ta 2025 (ADSW 2025). Shugaban ƙasar, Sheikh...

Cutar Sanko ta sauka a Indiya

Hukumomin lafiya a Indiya sun ƙaddamar da bincike bayan mazauna ƙauyuka a jihar Maharashtra sun shiga wani yanayi na zubewar gashin kansu haka kawai. Waɗanda...

Amurka ta karrama Gawar tsohon shugaban kasar Jimmy Carter

Amurka ta karrama tsohon shugaban ƙasar, Marigayi Jimmy Carter, da jana'izar ban girma a birnin Washington. Da misalin ƙarfe 2:00 na rana agogon GMT ne...

Tirkashi Masana Kimiyya sun gano wata ƙanƙarar da ta daɗe a duniya

Masana kimiyya a nahiyar Turai sun gano ƙanƙarar da watakila ake ganin ita ce mafi daɗewa a duniya a yankin Antarctica. Tawagar masu binciken ta...

Popular

spot_imgspot_img

vgn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp