fidelitybank

Ƙasashen Waje

Farashin Bitcoin ya zarce dala 100,000 a karon farko

A karon farko a tarihi farashin kuɗin kirifto na Bitcoin ya ketare dala 100,000. Farashin Bitcoin dai na ci gaba da samun tagomashi tun bayan...

Namibia sun zabi Mace ta farko a matsayin shugabar kasa

'Yar takarar jam'iyya mai mulki a Namibia, Swapo, Netumbo Nandi-Ndaitwah, ta zama mace ta farko da aka zaɓa shugabar ƙasar a zaɓen makon da...

Jam’iyyun adawa na kokarin tsige shugaban Koriya ta Kudu

Jam'iyyun hamayya a Koriya ta Kudu sun gabatar da ƙudirin tsige shugaban ƙasar Yoon Suk Yeol bayan da ya yi yunƙurin kafa dokar soji...

Jarumar Nollywood kuma ƴar Najeriya ta zama sojin Amurka

Gimbiya Chineke, yar wasan fina-finan Nollywood ta shiga aikin sojan Amurka. Tsohuwar sarauniyar kyau wacce ta wakilci jiharta a gasar fitacciyar yarinya mai kyau a...

Lokacin da Biden ya zo gangarar karshe a mulki zai ziyarci Afrika karon farko

Joe Biden zai ziyarci Angola da Cape Verde a ziyararsa ta farko zuwa Afirka a matsayinsa na shugaban ƙasa. A Luanda, ana sa ran zai...

Popular

spot_imgspot_img

naija hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp