fidelitybank

Ƙasashen Waje

Tattalin arzikin Najeriya zai haɓaka a 2025 zuwa 2026 – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya yi hasashen cewa tattalin arzikin Najeriya zai haɓaka da aƙalla kashi 3.6 a tsakanin shekarar 2025 zuwa 2026. Bankin ya bayyana haka...

An kama shugaban kasar Koriya ta Kudu da aka dakatar

Masu bincike kan zargi a Koriya ta Kudu sun kama shugaban ƙasar da aka dakatar, Yoon Suk Yeol. An tafi da shi domin amsa tambayoyi...

AMNESTY ta gaggauta janye kalaman ta a kan mu ko mu dauki mataki – Rundunar ‘Yansanda

Rundunar ‘yan sandan kasar nan, ta buƙaci Kungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Amnesty International a Najeriya, da ta gaggauta janye kalaman da ta...

Afrika ta na da karfin da za ta iya rike kanta – Tinubu

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya ce, nahiyar Afirka na da duk abin da ake buƙata domin riƙe kanta da kanta. Tinubu ya bayyana haka ne...

An sanya wa Maniyyatan bana wa’adin biyan kudin aikin Hajji

Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kebbi ta sanya sabon wa'adin rijistar maniyyata aikin hajjin shekarar 2025. An kayyade wa’adin yin rajistar ne a ranar...

Popular

spot_imgspot_img

nigeria legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp