fidelitybank

Ƙasashen Waje

Najeriya za ta shiga ƙungiyar BRICS – Brazil

Gwamnatin Brazil ta sanar da cewa Najeriya ta amince ta shiga cikin ƙungiyar ƙasashen duniya da ake yi wa laƙabi da BRICS. Brazil, wadda ita...

Yarjejeniyar Isra’ila da Hamas za ta fara aiki ranar Lahadi

Majalisar ministocin Isra'ila ta kammala amincewa da yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza, wadda ta ƙunshi musayar waɗanda Hamas ke garkuwa da su da kuma...

Tattalin arzikin Najeriya zai haɓaka a 2025 zuwa 2026 – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya yi hasashen cewa tattalin arzikin Najeriya zai haɓaka da aƙalla kashi 3.6 a tsakanin shekarar 2025 zuwa 2026. Bankin ya bayyana haka...

An kama shugaban kasar Koriya ta Kudu da aka dakatar

Masu bincike kan zargi a Koriya ta Kudu sun kama shugaban ƙasar da aka dakatar, Yoon Suk Yeol. An tafi da shi domin amsa tambayoyi...

AMNESTY ta gaggauta janye kalaman ta a kan mu ko mu dauki mataki – Rundunar ‘Yansanda

Rundunar ‘yan sandan kasar nan, ta buƙaci Kungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Amnesty International a Najeriya, da ta gaggauta janye kalaman da ta...

Popular

spot_imgspot_img

thisday newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp