fidelitybank

Ƙasashen Waje

Rasha ta yi gwajin harba makamai masu linzami 10

Kasar Rasha ta yi gwajin harba wasu sabbin makamai masu linzami guda 10 na Tsirkon (Zircon) daga wani jirgin ruwa da kuma wasu guda...

Afghanistan: Dalilan gwamnatin Taliban a kan hana aske Gemu

Hukumomin Taliban a Afganistan sun fitar da wata doka da ta hana masu sana'ar aski yin aski ko yanke gemu ga maza, inda su...

Tsohuwar shugabar kasar Koriya ta Kudu ta shaki iskar ‘yanci

A ranar Juma’ar nan ne mahukuntar kasar Koriya ta Kudu, su ka saki tsohuwar shugabar kasar, Park Geun-hye daga gidan yari bayan da ta...

Chana ta hana ƴan ƙwallon ƙafa yin zane a fatar su 

      Ƙasar Sin, wacce a ka fi sani da China ta hana ƴan ƙwallon ƙafa yi zane a jikin su, wanda a ke kira 'tatoo'...

Fyade: Kotun Amurka ta daure ma’aikacin lafiya dan Najeriya shekara 3 a kurku

Wani ma’aikacin lafiya dan Najeriya, Godbless Uwadiegwu, da ya amsa laifin yin lalata da majinyata a Amurka an yanke masa hukuncin daurin shekaru uku...

Popular

spot_imgspot_img

leadership newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp